Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuMutumin da ya taba zanen batanci ga Annabi yayi mutuwar wulakanci a...

Mutumin da ya taba zanen batanci ga Annabi yayi mutuwar wulakanci a Denmark

Mutumin da ya taba zanen batanci ga Annabi yayi mutuwar wulakanci a Denmark

Wani mutum Kurt Westergaard dan kasar Denmark da ya taba tayar da kura a duniya sakamakon yin zanen batanci ga Annabi Muhammadu S.A.W yayi mummunar mutuwa.

Muryoyi ta tattara cewa kafin mutuwarsa baturen ya shiga ukuba bayan da ya dade yana fama da wata matsananciyar cutar da aka rasa maganinta har zuwa mutuwarsa.

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: