Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuADC Shugaban hafsan soji yasa mahaifiyarsa ta shirya masa kayan buda baki...

ADC Shugaban hafsan soji yasa mahaifiyarsa ta shirya masa kayan buda baki suna hanya

ALLAH SARKI: ADC Shugaban hafsan soji ya kira mahaifiyarsa a waya yasa ta shirya masa kayan buda baki zasu shigo Kaduna kuma yana azumi

Daga Muryoyi

Allah sarki kalli yadda mahaifiyar ADC (Dogarin) shugaban sojojin Nigeria Major Lawal Aliyu Hayat (LA Hayat) ta dafa kansa tana yi masa addu’ar fatan Alkhairi a lokacinda aka sanar da cewa shine zai zama sabon dogarin (ADC) sabon shugaban hafsan soji na kasa margayi Laftanar Janar Ibrahim Attahiru.

Muryoyi ta ruwaito daga yan’uwan mamacin cewa ya kirawo mahaifiyarsu ya fada nata cewa zasu shigo Kaduna jiya don Allah ta hada mashi kayan shan ruwa don yana azumi.

- Advertisement -

Wajajen karfe 6 na yamma sukayi hadarin jirgi suka mutu a kusa da filin jiragen sama na Kaduna.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: