An daura auren Mahmud da amaryarsa Jamila

  • RANAR MURNA Mahmud (Nuhu Abdullahi) ya zama ango yau, yana bukatar addu’ar ku

Manuniya ta ruwaito an daurawa Jarumin fina-finai Nuhu Abdullahi (Mahmud) da amaryarsa Jamila Abdulnasir a yau Juma’a a masallacin Alfurqan dake jihar Kano.

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: