Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuAn Kaddamar Da Mota Mai Amfani Da Wutar Lantarki Da Aka Kera...

An Kaddamar Da Mota Mai Amfani Da Wutar Lantarki Da Aka Kera A Nijeriya

A karon farko an yi bikin kaddamar da mota kirar Hyundai Kona mai amfani da wutar lantarki wadda aka kera a Nijeriya.

Kamfanin Hyundai ya yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ‘yan majalisun tarayya da su amince da wannan cigaba da kamfanin ya samar domin fara amfani da motoci masu amfani da wutar lantarki a fadin Nijeriya.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: