Buhari ya bamu kunya, Gwamnatinsa ta gaza –inji Jega

Daga Muryoyi

Jega ya ce Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a matakin kasa ta gaza kama daga hare-haren ta’addanci, sace mutane, fashi da makami da sauran hare-haren dake faruwa a kulli yaumin.

Ya ce Buhari ya bawa mutane da yawa kunya sakamakom gazawar Gwamnatinsa da tabarbarewar abubuwa a kasar “amma lokaci bai kure masa ba ya gyara abubuwa”

Jega dai a yanzu mamba ne na jam’iyyar PRP wanda kuma yake sa ran a tsayar dashi takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar ta PRP mai alamar makulli.

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: