BUKI BUDURI: Hotunan Jarumar fina-finai Maryam Musa Wazeery tare da angonta Tijjani Babangida. Maryam wacce aka fi sani da Laila a cikin shirin Labarina series (mai dogon zango).
- Advertisement -
Muryoyi ta ruwaito an daura auren Jarumar ne da masoyin ta tsohon ɗan wasan Super Eagles a Kaduna ranar Juma’a da ta gabata.
Ku aiko mana da hotunan bukin aure, ko suna ko birthday naku ko na ‘yayan ku da kuke so mu wallafa a Muryoyi.com. Ku aiko mana ta WhatsApp 07087776767