Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDA DUMI-DUMI: Jihohin Arewa ta tsakiya sun tsaida Saraki wanda zai masu...

DA DUMI-DUMI: Jihohin Arewa ta tsakiya sun tsaida Saraki wanda zai masu takarar shugabancin kasa a 2023 daga shiyyar

DA DUMI-DUMI: Jihohin Arewa ta tsakiya sun tsaida Saraki wanda zai masu takarar shugabancin kasa a 2023 daga shiyyar

Daga Muryoyi

Shiyyar johohin Arewa ta tsakiya ta tsaida bukola saraki amatsayin dan takarar shugaban kasa a jamiyyar PDP daga shiyyar.

Muryoyi ta ruwaito a yayinda zaben gama gari na kasa yake tunkarowa, masu fada aji na babbar jamiyyar adawa ta PDP dake Arewa ta tsakiya na kasar nan, sun zabi tsohon shugaban majalisar Dattawa ta kasa Bukola saraki a matsayin Dan takarar su na shugaban kasa a kakar zabe na 2023.

- Advertisement -

Hakan ya faru ne a yau Litinin a a garin Lafiya ta jahar Nasarawa. Shugaban tawagar iyorwuese Hagher ne yayi bayani cewa lokacine na yankunan nasu su fidda shugaban kasar Najeriya mai zuwa daga yankin.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: