Thursday, March 23, 2023
HomeUncategorizedDuba SuEl-Rufai ya jagoranci rabawa mata 2,500 tallafin Naira miliyan 200 su ja...

El-Rufai ya jagoranci rabawa mata 2,500 tallafin Naira miliyan 200 su ja jari

Daga Muryoyi

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci raba wa mata 2,500 tallafin Naira Miliyan 200 a matsayin tallafi da kudaden jari domin suyi kasuwanci su tallafawa iyalansu.

Shirin mai taken “Kaduna State Women Empowerment Fund” (KADSWEF), Gwamnan El-Rufai ne ya kirkiro shi kuma yake aiwatar dashi da kansa ta karkashin ma’aikatar kula da harkokin jin kan jama’a na jihar Kaduna.

Muryoyi ta ruwaito mata 348 ne zasu amfana da shirin kafin a kammala tantance ragowar. Miliyan 200 ne dai za a rarraba wa matan.

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: