Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuKalli hotunan auren dan Sarkin Zazzau da diyar sarkin Ningi da ake...

Kalli hotunan auren dan Sarkin Zazzau da diyar sarkin Ningi da ake magana akai

Kalli hotunan auren dan Sarkin Zazzau da yar sarkin Ningi sun fitar da Arewa kunya

A yayinda ake ta cece-kuce kan shigar da diyar sarki tayi a Kano wacce ke shirin aurar dan shugaban kasa Manuniya ta leka Kaduna inda shima dan Sarkin Zazzau Nuhu Bamalli ya angwance da diyar Sarkin Ningi a ranar Asabar da ta gabata 7 ga watan Augusta 2021.

Muryoyi ta ruwaito iyalan Maimartaba Ahmed Nuhu Bamalli Sarkin Zazzau da na mai martaba Sarkin Ningi Alhaji Dr. Yunusa Muhammad Danyaya sun hada ya’yansu Abdullahi Ahmed Nuhu Bamalli da Halima Shuaibu Ahmed Adamu aure wanda kuma tuni aka shafa fatiha.

- Advertisement -

An daura auren ne a fadar sarkin Ningi dake jihar Bauchi a ranar Asabar 7 ga watan Augusta 2021 da wajajen karfe 11 na rana.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: