Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuKalli hotunan Raudadausayi daga cikin dausayin Aljanna

Kalli hotunan Raudadausayi daga cikin dausayin Aljanna

Daga Muryoyi

Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi yana cewa tsakanin gidana da mimbarina akwai dausayi daga cikin dausayin Aljanna wannan wuri shi ne Rauda.

Muryoyi ta ruwaito Kabarin Manzon Allah SAW da na manyan sahabbansa biyu, Abubakar da Umar R.A na cikin wannan waje mai albarka, sakamakon fadada masallacin da aka yi a tsawon shekaru sama da 1,400, kaburburan na cikin wani daki da aka yi na kusa da mumbarin da ke cikin rauda, wanda a zamanin Annabi dakin matarsa ne Nana Aisha R.A

- Advertisement -

A binciken Muryoyi ta tattaro cewa a sakamakon fadada wannan masallaci a tsawon zamani, yanzu Rauda ta shige cikin wanan waje dake masallacin Annabi S.A.W a Madina.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: