Masu tallar Fura da Nono ke kai wa ‘yan ta’adda miyagun kwayoyi -inji Tambuwal

Daga Muryoyi

Masu tallar Fura da Nono ke kai wa ‘yan ta’adda miyagun kwayoyi – Gwamna Tambuwal

Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce masu tallar nono ne ke kai wa ‘yan ta’adda miyagun kwayoyi da abubuwan sa maye har cikin daji.

Gwamnan ya fadi hakan ne lokacin da yake ganawa da babban malamin addinin musulunci Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi yayin amsa gayyatar Gwamnan bisa sulhun da yake fyi da ‘yan bindiga a jihohin Kaduna da Zamfara, wanda ya ke shiga daji domin yi musu wa’azi da nasihohi tare da nuna musu haramcin abun.

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: