Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuReno Omokri yayiwa Garba Shehu tayin $50,000 yaje Bama ya kwana tunda...

Reno Omokri yayiwa Garba Shehu tayin $50,000 yaje Bama ya kwana tunda yace Buhari ya inganta tsaro

Reno Omokri yayiwa Garba Shehu tayin $50,000 yaje Bama ya kwana tunda yace Buhari ya inganta tsaro

Daga Muryoyi

Hadimin tsohon Shugaban kasa kan harkokin sadarwa, Reno Omkri ya kalubalanci kakakin shugaban Nigeria Garba Shehu idan har yaje garin Bama dake Maiduguri jihar Borno ya kwana daya ba tare da matakan tsaro ba shi kuma zai bashi Dalar Amurka $50,000 (kimanin Naira miliyan 30)

Reno yayi tayin ne bayan Garba Shehu yace yakamata a godewa Shugaban kasa Buhari akan magance tsaro da yayi a wajen wani taro da akayi ranar juma’ar da ta gabata.

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: