Innalillahi wa’inna ilaihir-raji’un
Labari ya karade shafukan sada zumunta cewa Allah ya yiwa Fatima Hassan Fari rasuwa wata amarya wacce ake shirin daura mata aure a safiyar yau Asabar.
Muryoyi ta ruwaito za’ayi jana’izar margayiyar karfe 2:00 na ranar yau.
Fatima ta rasu awanni uku gabanin auren ta a karamar hukumar Funtua jihar Katsina
- Advertisement -
