Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDA DUMI-DUMI: Yan bindiga sun kashe dan majalisa mai wakiltar Giwa a...

DA DUMI-DUMI: Yan bindiga sun kashe dan majalisa mai wakiltar Giwa a hanyar Zaria

Daga Muryoyi

Yan bindiga sun kashe dan majalisar jihar Kaduna mai wakiltar mazabar Giwa ta Yamma, Honourable Rilwanu Aminu Gagadau

Abdallah Yunus na Gwamnatin jahar Kaduna ya shaidawa Muryoyi cewa an tsinci gawar dan majalisar ne da safiyar yau.

“Yana cikin wadanda harin da aka kai a hanyar Zaria zuwa Kaduna ya rutsa dashi amma ba a sani ba sai da aka tsinci gawarshi a safiyar yau Laraba”

- Advertisement -

Majalisar jihar Kaduna ta tabbatar da faruwar lamarin. Sai dai Muryoyi ta ruwaito kawo yanzu da muke hada wannan rahoton ba akai ga yin jana’izar margayin ba.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: