Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuAddini ba ya alfahari da mashaya da masu zaman banza -inji Prof.Maqari

Addini ba ya alfahari da mashaya da masu zaman banza -inji Prof.Maqari

 

DAGA MURYOYI

Shehin Malamin addinin musulunci a Nigeria kana limamin masallacin babban birnin tarayya Abuja, Farfesa Ibrahim Magari ya ja hankulan jama’a dangane da tara iyali da haifar ‘yaya barkatai,

A wata takaitacciyar Nasiha da yayi a shafinsa na Facebook da sanyin safiyar ranar Alhamis Muryoyi ta ruwaito ya ce addini ba zai yi alfahari da mashaya ba.

- Advertisement -

“Halin ciyarwa zai jaza maka haihuwa, amma isasshen lokaci don bada nagartacciyar tarbiya yana gaba da halin ciyarwa da tufatarwa..

Addini ba ya alfakhari da mashaya da masu zaman banza” inji Shehin Malamin

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: