Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuAn kama wata mata cike da fara'a bayan ta kashe saurayin da...

An kama wata mata cike da fara’a bayan ta kashe saurayin da zata aura

Daga Muryoyi

Wata yar jihar Missouri dake kasar Amurka ta yi ta yanan saurayinta da takobi har ya mutu sannan ta sanar da yan sanda a waya abunda ta aikata.

Matar mai suna Brittany Wilson, yar shekara 32, ta kashe was dadiron saurayin nata mai suna Harrison Stephen Foster a gidansu dake Cape Girardeau.

Muryoyi ta ruwaito Wilson bata yi ko nadamar abunda ta aikata ba domin ko da yan sanda suka kamata aka yanke mata hukunci an ga tana ta fara’a da washe baki har kunne kamar ba mai laifi ba.

- Advertisement -

Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a da misalin karfe 11 na dare. Sai dai bata yi karin haske kan dalilin kashe saurayin nata ba amma “dai tace ta fahimci Stephen yana fama da wasu lalurori shi yasa ta kashe shi don ya huta”

Matar tana da ya’ya 2 kodayake babu tabbacin margayin ne mahaifinsu

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: