Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuBarayi sun fasa babban shago sun sace kayan ciki a Zaria

Barayi sun fasa babban shago sun sace kayan ciki a Zaria

Daga Muryoyi

Barayi sun fasa wani babban Shagon sayar da kaya sun kwashe Atamfofin, kudade, Katin waya a Zango Road dake Sabon Gari Tudun Wada Zaria

Wanda abun ya faru a unguwarsu ya shaidawa Muryoyi cewa a daren jiya barayin suka balle shagon suka shiga sai yau da safe kawai aka wayi gari aka ga sunyi barnar. Ya ce sunan shagon Kunya Global Communication shop.

Yau kimanin sati Uku kenan da barayi suka fasa shaguna Uku suka sace kayayyaki a wajen.

- Advertisement -

Masu shago sai ayi hattara…

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: