Thursday, March 23, 2023
HomeUncategorizedDuba SuCikar Ganduje Shekara 72: Allah Yakaro mana Masu Irin Halinsa

Cikar Ganduje Shekara 72: Allah Yakaro mana Masu Irin Halinsa

Daga Salisu Muhd Mati

Gwamna Ganduje Yabada Gudumawa Ga Addinin Musulinci Da Baza ataba mantawaba.

Gwaman Ganduje Yana Hidimtawa Addini Haryau Kuma Baidaina Ba Ta Sanadiya Hakane Ya Samo (KHADIMUL ISLAM) Wanda Shine Gwamna nafarko A Nageriya Da Akekiransa dahaka.

Gwamna Ganduje Yana Da Wata Gidauniya Wace Yake Taimakawa Al-umma Mai Suna Da GANDUJE FOUNDATION Wace Tafi Shekara 30 da Kafuwa.

- Advertisement -

-Gwamna Ganduje Daga Lokacin Da Yazo Duniya Zuwa Yanzu Ya Samu Nasarar Musulintar Da Mutane Sukai Kimani Sama Da 40,000.00.

-Gidauniya Gwamna Ganduje Ta Gina Masallatai Awaje Daban Daban Hardama Wajen Kasar Nan Sunkai Kimanin 217.

-Gidauniya Gwamna Ganduje Ta Bada Tallafi Yi Aiki Gyaran Ido Kyauta Ga Al Umma Daban Daban Kimani Mutum Sama Da 10.000.

-Gidauniya Gwamna Ganduje Kullum Cikin Ciyar Da Al-umma Take Musamma Ga Wata Ramadana Wanda Adadinsu Bazai Faduba.

-Gidauniya Gwamna Ganduje Tana gina Makarantu Islamiya Harda Wajen Kano.

-Sannan a bangaran ilimi Gidauniya Gwamna Ganduje Duk Maguzawar Da Aka Musulintar Sai Yabasu Malamai Dazasu Riga Koyar Da Su Da ‘ya’yansu Domin Susan Allah Suyi Aiki Da Abinda Allah Yace.

-Duk Shekara Gidauniya Gwamna Ganduje Tanasaka Gasar Musabaka Qur’an Mai Girma Yana Siyan Mota Da Mashina Da Keken dinki Da Kuma Kudi Domin Arabawa Masu Musabaka.

-Gidauniya Gwamna Ganduje Tana Zagayawa Garu-ruwa Domin Gina Musu Birtsatse Mai Amfani Da Haske Rana.

-Gadauniyar Gwamna Ganduje Tana Da Malamai Da Suke Zuwa Garu-ruwa Domin Yiwa Maguzawa Wa’azi Su dawo Hanyar Gaskiya.

Hakika wannan bawan Allah Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya tafiyar da rayuwarsa wajan San Cigaba Musilinci Da Musulmai Baki Daya, Allah Yakaromana Masu Irin Halinsa A Cikin Musulinci.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: