Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDa Dumi-Dumi: Bama-bamai sun tashi a Maiduguri daidai lokacin da Buhari ke...

Da Dumi-Dumi: Bama-bamai sun tashi a Maiduguri daidai lokacin da Buhari ke ziyarar jihar

Daga Muryoyi

Rahotanni daga jihar Borno na bayyana cewa yan Boko Haram sun tashi wasu Bama-Bamai da Rokoki a kusa da yankin Bulumkutu da Ngomari dake jihar kuma ana zargin mutane da dama sun mutu.

Wannan hari na zuwa ne dai a daidai lokacinda shugaban kasa Muhammadu Buhari ke kai ziyara a jihar ta Borno a safiyar yau Alhamis.

Muryoyi ta tattaro Rahoton cewa akalla Bama-bamai guda Tara suka tarwatse kana ana zaton na Boko Haram ne

- Advertisement -

Sannan sun harba wasu rokoki da suka kai guda biyar cikin garin Maiduguri kuma mutane da dama sun mutu kana gine-gine sun zube

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: