Da Dumi-Dumi: El-Rufai ya dauki kwamishinan tsaron Kaduna sun garzaya gaban Buhari kan matsalar tsaro
Muryoyi ta ruwaito Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya dauki kwamishinan tsaro na jihar Kaduna Samuel Aruwan sun tattauna kan rashin tsaron da ya addabi jihar Kaduna