DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyya bisa rasuwar kaninsa Margayi Inuwa
Muryoyi ta ruwaito Gwamnan ya ziyarci Kwankwaso ne a gidansa dake Miller road Kano
- Advertisement -