DA DUMI-DUMI: Matasa a Kuduna sun fita zanga-zanga a hanyar zuwa gidan Gwamnati jahar kan kashe-kashe
Muryoyi ta ruwaito yanzu haka matasan sun taru a hanyar zuwa gidan Gwamnatin jahar Kaduna dauke da alluna dake nuna sakonnin bacin ransu akan tabarbarewar tsaro, sai dai abunda ya bawa mutane mamaki shine ciki har da jami’an tsaron sa kai
Zanga-zangar nasu na zuwa ne dai kasa da awa 24 da aka tare babbar hanyar Kaduna zuwa Zariya da Abuja zuwa Kaduna inda aka sace matafiya kana aka kashe wasu.
Kuyi ziyarcin shafin Muryoyi a Facebook domin ganin hotuna kai tsaye ==>>> www.fb.com/muryoyi
- Advertisement -