Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari ya kai ziyara Lagos domin kaddamar da Littafi...

DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari ya kai ziyara Lagos domin kaddamar da Littafi da wasu ayyuka

Daga Muryoyi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a jahar Lagos da sanyin safiyar yau Alhamis, Muryoyi ta ruwaito Gwamnan Lagos, Babajide Sanwo-Olu da wasu mukarraban Gwamnati ne suka tarbe shi.

Shuganan kasar ya je Lagos ne domin kaddamar da wasu jiragen ruwa da helikwafta na sojin ruwa sannan ana sa ran shugaban kasar zai kuma je wajen bikin kaddamar da littafi wanda tsohon shugaban Jam’iyyar APC na kasa Bisi Akande ya rubuta.

Tuni dai aka tsaurara tsaro a garin na Lagos musamman a yankin da shugaban kasar zai ziyarta

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: