DA DUMI-DUMI: Yan sanda sun killace gidan Sanata Barau
Daga Muryoyi
Rahotanni daga jihar Kano na bayyana cewa a halin da ake ciki jami’an yan sanda sun killace gidan Sanata Barau Jibrin
Wannan dai na zuwa ne kasa da yan sa’o’i da wasu yan daba suka farfasa tare da cinnawa ofishin yakin neman zaben Sanatan Wuta
Kawo yanzu dai an tsaurara tsaro a jihar ta Kano biyo bayan rikicin siyasar wanda ke neman kazancewa
- Advertisement -