Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDa zan sami Nafisa Abdullahi a rayuwata na gama samun duniya da...

Da zan sami Nafisa Abdullahi a rayuwata na gama samun duniya da lahirata

Daga Muryoyi

Wani magidanci mai suna Malam Ahmad ya raba lambar wayarsa yana magiyar ko Allah zai sa fitacciyar Jarumar fim Nafisa Abdullahi ta kirashi saboda yadda yake masifar son ta yana ji a jikinsa samun ta shine babbar ribarsa duniya da lahira.

Muryoyi ta ruwaito Ahmad dan kimanin shekara 35 daga Arewacin Najeriya ya wallafa irin yadda yake son jarumar a shafinsa na Facebook sannan ya rika yadawa a “Groups” da zummar ko Allah zai sa ya dace.

Ahmad ya wallafa hoton Jarumar da nashi hoton sannan ya rubuta tare da sanya lambar wayarsa.

- Advertisement -

Kamar haka “DA zan sameki a rayuwata (Nafisa Abdullahi) da nikam na samu duniya da lahirata ina matukar sonki jarumata, kuma masoyiyata inanan ina jiran ki zan iya baki rayuwata ma gabadaya in ke zaki tabbata a cikin farin ciki ina jiran kiranki jaruma 08060453090”

A lokacin da Muryoyi ta ziyarci daya daga cikin rubutun nasa an samu martanin mutane fiye da 200 wasu na sukarsa wasu na yaba masa.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: