Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuGarba Shehu da wasu na zagaye da Buhari sun kamu da korona

Garba Shehu da wasu na zagaye da Buhari sun kamu da korona

Daga Muryoyi

An killace Babban mai taimaka wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin watsa labarai Malam Garba Shehu bayan an gano ya kamu da cutar korona.

Rahotanni sun nuna har alamu sun bayyana kan Kakakin shugaban kasar inda yanzu haka aka killace shi, ake ci gaba da bashi magunguna.

Muryoyi ta ruwaito Kakakin shugaban kasar ya kamu da korona duk da cewa anyi masa rigakafin cutar.

- Advertisement -

Kuma “ya tabbatar da cewa akwai kuma wasu ƙarin ma’aikatan fadar shugaban ƙasar da suma a yanzu haka suka kamu da cutar”

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: