Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuGwamna Matawalle ya tafi wajen shugaban Nijar neman taimako kan matsalar tsaron...

Gwamna Matawalle ya tafi wajen shugaban Nijar neman taimako kan matsalar tsaron Zamfara

Daga Muryoyi

A kokarin shawo kan matsalar tsaro Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya garzaya jamhuriyar Nijar domin neman taimakon shugaba Mohamed Bazoum na Nijar a shawo kan matsalar barayin daji da suka addabi jiharsa da sauran jihohin arewa maso yammacin Nigeria.

Muryoyi ta rawaito Gwamnan ya kai wa shugaban na Nijar ziyara ne a fadarsa dake Yamai babban birnin Nijar inda suka tattauna kan goyon baya da hadin kai tsakanin gwamnatin Zamfara da gwamnatin Nijar musamman yankunan dake kan iyaka da Zamfara.

Bazoum ya sha alwashin tallafawa Gwamnonin a shawo kan tsaro a yankunan

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: