Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuHukumar yan sanda zata bayyana matakin da ta dauka kan DCP Abba...

Hukumar yan sanda zata bayyana matakin da ta dauka kan DCP Abba Kyari

Daga Muryoyi

Shugaban yan sandan Najeriya IGP Usman Baba, ya mikawa hukumar kula da sha’anin yan sanda rahaton sakamakon binciken da aka yiwa DCP Abba Kyari kan hannu cikin zambar Dala miliyan $1,

Muryoyi ta ruwaito yau kusan wata 6 kenan da kwamitin binciken a karkashin jagorancin DIG Joseph Egbunike suka gabatar da rahotan a ofishin IGP.

Hukumar yan sandan ta ce tana nazarin rahoton kuma zata sanar da matakin da aka dauka akai kowane lolaci daga yanzu.

- Advertisement -

FBI ce dai ke zargin DCP Abba Kyari da hannu tare da wani babban Dan Damfara Abbas Ramon wanda aka fi sani da Hushpuppi wajen zambatar wani babban dan kasuwa a Qatar har akalla Dala miliyan

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: