Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuKwamishinan tsaro na Kaduna ya tsinewa Infoma ya roki "Allah ya jefa...

Kwamishinan tsaro na Kaduna ya tsinewa Infoma ya roki “Allah ya jefa su Jahannama”

Daga Muryoyi

A yayin da tsaro ke kara tabarbarewa a yankin Arewa duk da kokarin da Gwamnati tace tana yi kan tsaro amma alamu sun nuna masu bayar da sirrin tsaro (infoma) na taka mummunar rawa kan abunda ke faruwa.

Muryoyi ta ruwaito yadda abun ke ciwa Gwamnatin jihar Kaduna tuwa a kwarya har ta kai ga Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Aruwan ya la’anci masu bawa yan bindigar bayanai wato Infoma

Aruwa ya ambaci infoma sannan ya tsine masu kamar yadda ya rubuta a shafinsa na Facebook “Kai infoma, Allah ya tsine maka, Ya hada ka da wutan jahanama…makiyan jama’a cikin jama’a…” inji Kwamishinan

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: