Gari mafi tsada da daraja a Nigeria…
Banana Island kenan dake jihar Lagos, shine garin da yafi kowane gari tsadan zama a Nigeria
Binciken Muryoyi ya gano a wannan gari ne mafi arzikin Afrika wato Aliko Dangote da mace mafi arziki a Afrika Fulorunsho Alakija ke zama.
Sannan a wannan gari na Banana Island ne babban mawaki Wizkid, da Burna boy da kuma Davido ke zama.
- Advertisement -
A takaice dai shine garin da fiye da kashi 50% na fitattun mutane da yan kasuwa suke da zama a Nigeria