Thursday, March 23, 2023
HomeUncategorizedDuba SuRA'AYOYI: Me wannan ke nufi a siyasance?...

RA’AYOYI: Me wannan ke nufi a siyasance?…

Me wannan ke nufi a siyasance?…

Daga Muryoyi

A wani yanayi na mun gaji da gafara SA bamu ga Kaho ba, fadar shugaban kasa ta sha zafafan martani bayan da suka sanya hotunan wasu jiragen yaki.

Hadimin shugaban kasa kan sabbin kafafen yada Labarai Bashir Ahmed ne ya sanya hotunan a shafinsa na Facebook ba tare da ya ce uffan ba, sai dubban mutane suka fara bayar da martaninsu (comment) ga kadan daga cikinsu:-

- Advertisement -


Eye Service Alaji.
Indai wannan ne ai mun san kun ƙware. –Auwal Lawal Mashi

Basuda wani amfani! Duk salone na yaudara.–Mansur Tambuwal

Kai mu fa mun daina yarda da hotuna. Haka ka nuna mana aikin Mambila a hoto. Ashe mu ka mayar hoton 🙄🙄 –Mukhtar Yunusa Idris

Mun Samu Karin Sababbin Hotunan Jiragen Roba Kenan,
Sufa wadannan jirage yan baiwa ne saidai ka gansu a Facebook da Jaridu suna shawagi amman bazaka taba ganin gittawar su a daji ba. –Bangis Yakawada

Kurika yiwa Gwanatin fatan Alkhairi bakushe kokari Gwanatin ba domin idan ta lalace kuke wahala Allah yataimaki shuwagabani mu kabasu Ikonyi Adalci Acikin lamuransu Amen 🙏 Allah yakawo muna zaman lafiya kasar mu baki daya Amen 🙏🙏 Allah –Ibrahim Mande

Zugar banza. Kana cikin talakkawa Kasan Mike damun Al’umma na rashin tsaro da yunwa ga talauchi kuma Dukkansu sun faru ne ta dalilin gwmantin buhari. Amma ka ki ka fada ma wancen tsohon burgun gskia. Wlh in shaa allahu ranar gobe kiyama tare zaa tashe ku kuyi ma Allah bayanin mulkinku one by one.

A nan dunia kachigabah da Hawa motoci Manyan gidaje Manyan mata a wurin Allah kamar gobe zaka jika a cikin kasa

Allah ya isarmana –Abbakar Khaleed Yusuf

Masha Allah, Allah yasa su taimaka wajen magance da shawo kan matsalar tsaro a Nigeria Amen. –Adamu Isah

Masha Allah, Allah yasa su Zama muna karshen matsala tsaro da Muke fama da shi a Nigeria –Idris Nabayi

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: