Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuSaudiyya ta kaddamar da sabuwar fasahar taba Hajarsul Aswad ta na'ura

Saudiyya ta kaddamar da sabuwar fasahar taba Hajarsul Aswad ta na’ura

Daga Muryoyi

Shugaban masallatan Makkah, Sheikh Abdlurahan Sudais ya kaddamar da sabon salon fasahar taba Hajarul Aswad ta na’ura a zamanace wanda maniyyata zasu rika amfani dashi idan sun kai ziyara Makkah ko Madina gabanin su shiga wajen na asalin.

Sudais ya ce zamani ya zo da ya kamata a zamanantar da abubuwan ibada masu dadden tarihi domin tafiya da zamani a wannan yanayi na fasahar zamani.

- Advertisement -

Sai dai ya ce ba ana nufin wannan sabon fasahar zata maye gurbin yadda ake yin na asali bane, wannan kawai anyi shi ne domin kara bude idon baki su rika zuwa gani gabanin zuwa na asalin

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: