RAI BAKON DUNIYA: Kakakin majalisar dokoki ta jihar Kaduna Rt. Hon. Yusuf Zailani ya barke da kuka a makabartar Dambo yayin da ake bzine abokin aikinsa da aka kashe dan Majalisa mai wakiltanlr Giwa ta Yamma, Hon. Rilwanu Gadagau wanda yan bindiga suka kashe a hanyar Kaduna zuwa Zaria.