SO MAKAHO: Wata budurwa a Kano tayi wuff da bature
MURYOYI ta ruwaito wata budurwa a jihar Kano ta auri wani abokin ta bature jim kadan da zuwansa Nigeria.
Budurwar ta sanya bidiyon zuwansa da haduwarsu da baikon su da kuma daura aurensu
- Advertisement -
Kalli karin hotuna a Facebook ==>> latsa nan www.fb.com/muryoyi