Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuZaman lafiya ya soma dawowa a Maiduguri har an fara bude kasuwanni...

Zaman lafiya ya soma dawowa a Maiduguri har an fara bude kasuwanni (kalli hotuna)

Daga Muryoyi

Zaman lafiya ya soma dawowa a Maiduguri jahar Borno bayan kwashe shekaru ana fama da rikice-rikicen Bako Haram, Muryoyi ta ruwaito a wasu ‘yan gudun hijira sun koma Damasak yayin da ayyukan tattalin arziki ya dawo bayan Shekaru 7, na hannun ‘yan Boko Haram.

Garin Damasak wanda ya shafe sama da shekaru 7 babu Harkar kasuwanci saboda rashin tsoro jiya an bude kasuwanni.

Damasak Online ta wallafa wasu hotuna dake ceww “Jiya (Litinin) Allah ya bada ikon
bude wannan kasuwar kuma komai ya tafi dai dai.

- Advertisement -

Muna fatan Allah shi kara mana zaman lafiya da wadata a duk kasa shen mu baki daya”

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: