Daga Muryoyi
Daga yanzu duk wani Fulanin gida ko daji ko duk wani mutum dake dauke da makami a cikin dazukan kasar nan DAN TA’ADDA ne
Wanda ke yaki da Nigeria a matsayin dunkulalliyar kasa mai ‘yanci, wato dai ‘bandits yanzu ‘terrorists ne.’
Muryoyi ta ruwaito wannan mataki zai baiwa Gwamnatin Najeriya damar amfani da manyan makamai wajen yakar su.
- Advertisement -