Matashi zai yi tattaki daga Abuja zuwa Kaduna don nuna soyayya ga takarar Shehu Sani Gwamnan Kaduna

Daga Muryoyi

Wani matashi mai suna Comrade Abdul M. Adam ya dauki haramar tattaki daga birnin tarayya Abuja zuwa Kaduna a kasa domin nuna soyayya da kuma karfafawa Sanata Shehu Sani kwarin gwiwa akan takarar Gwamna da yake nema.

A karshen makon jiya ne dai Shehu Sani ya sanar zai fito takara domin gyara tabargazar da Gwamna mai ci Nasir El-Rufai yayi a jihar Kaduna.

Kodayake Sanatan ya sha martani akai ita ma jam’iyyar APC ta yi wa sanatan martani cewa siyasa ba ta sha-shashu bane

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: