Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuSheikh Dr. Ahmad Bamba BUK ya rasu

Sheikh Dr. Ahmad Bamba BUK ya rasu

Daga Muryoyi

 

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Mun samu labarin rasuwar babban Malamin addinin musulunci dake Kano, Dr Ahmad Bamba, ya rasu yana da shekara 79.

 

Muryoyi ta ruwaito daga majiya mai tushe iyalin mamacin ta bakin dansa Ahmad Ahmad sun tabbatar da labarin rasuwar. Malamin ya rasu a babban asibitin koyarwa na Aminu Kano da sanyin safiyar yau Juma’a.

 

Yace ana sa ran za ayi jana’izarsa bayan sallar Juma’a a masallacin Juma’a na Darul Hadith dake Kano

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: