Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuWani matashi a Kano ya haddace Oxford Dictionary

Wani matashi a Kano ya haddace Oxford Dictionary

Daga Muryoyi

Wannan mutumin da kuke gani sunansa Shafiu Adamu yace daga 1996 zuwa yanzu ya haddace kamus din turanci na Oxford Dictionary da kuma karin magana da salon magana na turanci guda dubu goma.

Ya kara da cewa yanzu haka yana da Kamus na Larabci inda yake kokarin haddace su.

Shafiu Adamu ya ce babban burinsa shi ne a saka shi a kundin Guiness World Book.

 

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: