Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuAn bankado yadda Golan Egypt ya rubuta duka sunayen yan kwallon Senegal...

An bankado yadda Golan Egypt ya rubuta duka sunayen yan kwallon Senegal a jikin goran ruwa da wata manufa

An bankado yadda Golan Egypt ya rubuta duka sunayen yan kwallon Senegal a jikin goran ruwa da wata manufa

Daga Muryoyi

Kalli yadda aka tsinci goran ruwan da mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Egypt, Gabaski ya rubuta sunayen yan wasan Senegal da yadda suke buga PK watau bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Goran ruwan ya rika taimaka masa wajen ganewa da kama kwallon kowane dan wasa na Senegal idan ya buga a ragarsa.

- Advertisement -

Dama dai an lura duk buga kwallo daya sai Gabaski ya dauki goran ruwa ya sha ashe dabara yake yi yana kallon sirrin bangaren da dan wasa zai buga kwallonsa wanda hakan ya rika bashi dama yana bugewa.

 

Kodayake Muryoyi ta ruwaito duk da haka dai dabararsa bata ci ba a wannan karon domin kasar Senegal din ta cisu a wasan zagayen karshe na gasar cin kofin kasahen Afrika wato AFCON

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: