Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDA ƊUMI-ƊUMI: Ganduje ya doke Shekarau a kotun ɗaukaka ƙara

DA ƊUMI-ƊUMI: Ganduje ya doke Shekarau a kotun ɗaukaka ƙara

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta shure hukuncin da Babbar Kotu a Abuja ta yanke, inda ta tabbatar da zaɓen shugabannin jami’ya na jiha ga ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jihar Kano.

Bayan da ta tabbatar da dukka ƙararraki ukun da ɓangaren Gwamnan Jihar Kano,. Abdullahi Umar Ganduje ya shigar, Kotun Ɗaukaka Ƙarar ta ce babbar kotun da ta yanke hukuncin baya ba ta da hurumin yin hakan.

Daily Nigeria ta ruwaito Kotun ta ƙara da cewa shari’ar ba a kan lamarin da ya faru kafin zaɓe ba ne, kawai dai rikici ne na cikin jam’iyya.

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: