Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDan Jarida ya rasu jim kadan da kammala gabatar da shiri a...

Dan Jarida ya rasu jim kadan da kammala gabatar da shiri a Radio

Daga Muryoyi

Kafar yada labarai ta RFI Hausa tayi rashin wani babban ma’aikacin ta mai rike da mukamin Mataimakin Edita, Garba Aliyu Zaria,

Muryoyi ta ruwaito Garba ya rasu ne sakamakon gajeruwar rashin lafiya bayan ya gabatar da shirin safe a jiya Asabar 05 ga watan Fabarairu.

Sanarwar da kafar RFI ta fitar ta ce Marigayin ya bada gudumawa sosai wajen ci gaban da RFI Hausa ta samu a shekarun da ya kwashe yana aiki.

- Advertisement -

Sannan ta ce ana sa rai za’ayi janaizar sa yau Lahadi da safe a Unguwar Agege dake birnin Lagos.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: