Hukumar Hisbah ta kama yan daudu 78 za suyi auren jinsi a Kano

Daga Muryoyi

Yan sandan musulunci da aka fi sani da Hukumar Hisbah a jihar Kano sun sanar da kama wasu mutum 78 maza da mata bisa zargin za su yi auren jinsi.

Bayanai sun nuna an kama matasan ne a Unguwar Nasarawa GRA a wani gida da ake kira White House,

Majiyar Muryoyi ta ruwaito a yayin bincike a cikin gidan an samu tarin kwaroron roba wato “Condom da yawa”

- Advertisement -

Sai dai matasan sun musanta zargin da ake yi musu na za su yi auren jinsi ko kuma suna halartar bikin, inda suka ce taron murnar ranar zagayowar haihuwar ɗaya daga cikinsu suke yi aka kama su

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: