Jarumar fina-finai Hafsat Idris Barauniya ta yi auren sirri yau a Kano

Daga Muryoyi

Fitacciyar Jarumar fina-finai Hafsat Idris wacce aka fi sani da Barauniya tayi auran sirri a yau Asabar.

Manuniya ruwaito an Daura auren Jarumar ne da angonta wani matashi mai suna Mukhtar Hassan a yammacin wannan Rana ta Asabar a cikin birnin Kanon Dabo.

Auren Jaruma Hafsat na zuwa kwana daya da itama Jaruma Aisha Tsamiya ta angwance a jiya Juma’a a yanayi na auren sirri

- Advertisement -

Majiya mai tushe ta tabbatar wa da Muryoyi cewa an daura auren cikin farinciki da annashawa

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: