Jihar Gombe ta yaye jami’an GOSTEC da zasuyi gogayya da KAROTA, KASTLEA da LASMA

Daga Muryoyi

Jihar Gombe ta bi sahun Kano da Kaduna masu KAROTA da KASTLEA itama ta kirkiri GOSTEC wato “Gombe State Security, Traffic and Environmental Corps”

GOSTEC zata kula da muhalli da masu ababen hawa domin tabbatar da ana kiyaye su da kuma yin abunda ya dace na bin doka da odar hanya da muhalli.

Anyi bikin yaye GoSTEC yan rukuni na farko wato Batch A ne a filin masu yiwa kasa Hidima NYSC camp dake Amada kuma Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, wanda mataimakin Gwamna, Dr. Manassah Daniel Jatau ya wakilta shine ya jagoranci kaddamarwar.

- Advertisement -

Duba karin hotuna a shafinmu na Facebook www.fb.com/muryoyi

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: