Komawar KWANKWASO wata jam’iyya ayanzu wacce ba APC ba, “political miscalculation ne”

Komawar KWANKWASO wata jam’iyya ayanzu wacce ba APC ba, “political miscalculation ne”

Ra’ayin Nafiu Abdullahi Musa

Saboda ayanzu da irin political socialization da mutane ke dashi jam’iyyu 2 suka aminta dasu (PDP/APC).

Barin KWANKWASO jam’iyyar PDP 🇮🇹 ayanzu babbar barazana ce da koma baya ga nasarar jam’iyyar azaben shugaban kasa ajahar. Domin KWANKWASO ne keda massive followers ajihar.
Babu abin da su Sanata Walid Jibrin da Bello Hayatu Gwarzo zasu tsinana ma jam’iyyar wurin nasarar ta 2023.

- Advertisement -

Aduk fadin arewacin najeriya, babu mai yawan al’ummar KWANKWASO, Babu jihar da bashi da dimbin magoya baya.

Akwai bukatuwar MADUGU yasa ke lissafin siyasarsa.

Sannan wajibine ga uwar jam’iyyar PDP 🇮🇹 ta kasa, tayi duk wani abu mai yiwuwa wajen ganin bai fita daga jam’iyyar ba.

Sauya shekar shi zuwa wata jam’iyya ba zai haifar Mana da da Mai Ido ba.

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: