Daga Muryoyi
Gamayyar malamai da Limamai da Alarammomi a jihar Bauchi sun gudanar da taron walima da saukar Al-Qur’ani na fatan Nasara da sanya albarka ga takarar Yahaya Bello
Taron na gudana ne yau Asabar
Wannan dai na zuwa ne kasa da sa’oi 24 da Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya amsa kiraye-kirayen yan Najeriya dake neman ya fito takarar shugabancin kasa a 2023
- Advertisement -
Gwamnan ya amsa kiran ne a lokacinda hadaddiyar kungiyar yan Jaridun Hausa suka gana dashi jiya Juma’a a Abuja