Daga Muryoyi
Rundunar tsaro ta musamman ta sojojin Najeriya a jihar Plateau “Operation Safe Haven” (OPSH) sun shirya gasar raye-rayen al’adu a matsayin wani mataki na kara zaman lafiya da kaunar juma ga jama’ar garin
Muryoyi ta ruwaito an shirya gkasar raye-rayen ne a garin karamar hukumar Barkin Ladi a ranar Asabar da ta gabata.
Kakakin rundunar dake Plateau Ishaku Takwa, ya ce gasar ta kayatar kuma ta kara wa kungiyoyi daban daban dake yankin soyayyar juna
- Advertisement -
Gasar raye-rayen ta samu halartar jiga-jigan rundunar sojin