Daga Muryoyi
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi kira ga kasar Rasha da ta gaggauta tsagaita wuta ta janye duka Sojojin ta daga kasar Ukraine
Kiran ya fito ne daga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a lokacinda mahukuntan Najeriya suka gana da wakilan kasashe G7 a Abuja a bisa umurninsa.
Najeriya ta ce ya kamata kasashen biyu su rungumi Diflomasiyya da zaman lafiya.
- Advertisement -