Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuUwargida ta rotsa motar mijinta yaje kwartanci

Uwargida ta rotsa motar mijinta yaje kwartanci

Daga Muryoyi

Wata matar aure a Ogun mai suna Olabisi Iya Zion ta rotsa motar mijina da ta iske a kofar wani gida dake Anishere, a garin Sango Otta, cikin jihar Ogun saboda zargin yana neman mata

A wani bidiyo da ya yadu an ga matar ta dauki katon dutse inda ta rotsa duka gilashin motar sannan ta haura cikin gidan da ake zargin mijin nata yaje kwartanci

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: